ha_tn/deu/28/63.md

1.0 KiB

Yahweh ya taɓa farinciki da ku ... riɓaɓɓanya ku ... yi farinciki da sa ku ku lalace da kuma hallakar da ku. Za a tumbuƙe ku

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Yahweh ya taɓa farinciki da yi maku kirki, ya riɓaɓɓanya ku

"Yahweh ya taɓa farinciki da yi maku kirki, ya kuma sa ku ku yi yawa"

zai yi farinciki da sa ku ku hallaka

"zai ji dadin sa ku ku mutu"

Za a tumbuƙe ku daga ƙasar da za ku je ku mallaka

Musa ya yi amfani da wannan domin ya yi magana da mutanen kamar su 'ya'yan itace ne da Yahweh zai tuge daga jeji. AT: "Zai cire ku daga kasar da za ku shiga ku mallaka" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

ku na tafiya ... warwatsar da ku ... za ku bauta ... ba ku taɓa sani ba ... ku ko kakanninku

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

daga wannan bangon duniya zuwa wancan bangon duniya

Waddannan na nufin ko ina a duniya. AT: "ko ina a duniya" ko "duk duniya" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)