ha_tn/deu/28/60.md

1.2 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi maganar mutanen Isra'ilawa kamar su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Zai sake kawo maku dukkan cututukan Masar

Wannan karin mgana ne. AT: "Zai tabatar cewa kun sake shan wahala daga cututukar Masar"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

za su manne maku

Wannan karin magana ne. AT: "cututukan ba za su daina ba, kuma babu wanda zai iya warkad da ku daga su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

kowacce cuta da annobai da ba a rubuta ba

AT: "har cututuka da annobai da ban rubuta ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

har sai kun hallaka

AT: "har sai ya hallaka ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za a bar ku ... ku na nan kamar ... ba ku ji ba

Musa na magana da Isra'ilawan kamar taro. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

da kuna kamar taurarin sammai a yawa

Wannan na nufin akwai Isra'ilawa dayawa a zamanin da ta wuce. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ga muryar Yahweh

A nan "muryar Yahweh" na nufin abin da Yahweh ya fada. AT: "ga abin da Yahweh ya fada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)