ha_tn/deu/28/58.md

608 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi maganar mutanen Isra'ilawa kamar su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

da an rubuta

AT: "da na rubuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wannan suna mai ɗaukaka da banrazana, Yahweh Allahnku

A nan "suna" na nufin Yahweh da kanshi. AT: "Yahweh Allahnku mai girma da ɗaukaka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Yahweh zai tsananta annobarku, da na zuriyarku

"Yahweh zai aiko da mummunan annobai a kanku da zuriyarku" ko "Yahweh zai tabatar cewa ku da zuriyarku kun sha wahala daga mummunan annobai"