ha_tn/deu/28/52.md

842 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da bayyana sojojin da za su kai hari wa Isra'ilawan idan ba su yi biyayya da Yahweh ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

ku a dukkan ƙofofin biranenku

A nan "ƙofofin birane" na wakilcin birni. AT: "biranenku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

'ya'yan da kuka haifa, naman 'ya'yanku maza da na 'ya'ya mata

A nan "naman 'ya'yanku maza da na 'ya'ya mata" ya bayyana "'ya'yan da kuka haifa." Mutanen za su ji yunwa sosai bayan sojojin makiyan sun kewaye birninsu da har za su ci 'ya'yansu. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

'ya'yan da kuka haifa

Wannan na maganar 'ya'yan kamar 'ya'yan itace ne da da jikunar iyayensu sun sarrafa. AT: "'ya'yanku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)