1.1 KiB
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da magana da Isra'ilawan kamar su mutum daya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
daga nesa, daga ƙarshen duniya
Wannan jimloli biyun na nufin abu daya kuma na nanata cewa makiyan za su zo daga al'umma da ke da nisa sosai daga Isra'ila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
daga ƙarshen duniya
Wannan karin magana ne. AT: "daga wuraren da ba ku san komai game da su ba" ( rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
kamar yadda gaggafa takan fyauce abincinta
Wannan na nufin makiyan za su zo da sauri kuma Isra'ilawan ba za su iya tsayar da su ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
al'umma da fuskarta abin ban razana ne wanda ba ta girmama tsoffi kum ba ta nuna alfarma
Kalmar "al'umma" magana ne na mutanen al'umman. AT: "al'ummar da mutanensa na da ban razana, wanda ba ta girmama tsoffi ta kuma nuna alfarma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
sai an hallaka ku
AT: "sai sun hallaka ku" ko "sai sun bar ku ba tare da komai ba"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)