ha_tn/deu/28/47.md

520 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi magana da Isra'ilawan kamar su mutum daya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

murna da farin cikin zuciya

A nan "murna" da "farin cikin zuciya" na nufin abu daya. Su na nanata cewa ya kamata mutanen su yi murna a yabon Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Zai sa maku karkiyar ƙarfe a wuyanku

Wannan magana ne na yadda Yahweh ya bar makiyan sun yi wa Isra'ilawan ba dadi su kuma mayar da bayi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)