ha_tn/deu/28/45.md

957 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi magana da Isra'ilawan kamar su mutum daya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Dukkan waɗannan la'anu za su afko kanku su bi ku su chafke ku har sai sun hallaka ku

Musa ya kwatanta la'anun kamar mutum zai kai masu hari ba da saninsu ba ko kuma ya bi ya kama su. Dubi yadda kun fasara irin wannan a 28:1. AT: "Yahweh zai la'anta ku kamar haka a hanyoyin da zai ba ku mamaki, kuma zai zama kamar ya na bin ku kuma ba za ku tsira daga la'anarsa ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

ga muryar Yahweh Allahnku

A nan kalmomin "muryar Yahweh" magana ne na abin da Yahweh ya faɗa. AT: "ga abin da Yahweh Allahnku ya faɗa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

umarnansa da ƙa'idodinsa

Kalmomin "umarne" da "ƙa'idodi" na nufin "dukka abin da Yahweh ya umarce ku ku yi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)