ha_tn/deu/28/42.md

739 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi magana da Isra'ilawan kamar su mutum daya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Baƙon dake ... Zai ... masa

Wannan ba ya nufin wani baƙo amma na nufin baƙi gabadaya. AT: "Baƙin da ... Za su ... masu"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun)

zai yi ta ƙaruwa fiye da ku gaba gaba ; amma ku za ku yi ta komawa baya baya

Wannan ƙarin maganan na nufin baƙin za su sami iko, kuɗi da daraja fiye da Isra'ilawan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

zai zama kai, ku kuwa za ku zama wutsiya

Wannan na nufin baƙin za su sami ƙarfi da iko fiye da Isra'ilawan. Dubi yadda kun fasara irin wannan a cikin 28:13. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)