ha_tn/deu/28/36.md

585 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

na ban tsoro, da karin magana, da gatse, cikin dukkan mutane inda Yahweh zai kora ku

A nan kalmomin "karin magana" da "gatse" na nufin abu ɗaya. AT: "na ban tsoro. Mutanen wuraren da Yahweh zai aike ku za su shirya karin magana da gatse game da ku" ko "na ban tsoro. Yahweh zai aike ku wa mutanen da za su yi maku dariya su kuma yi maku ba'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

gatse

kalma ko jimla da mutane su na amfani a kunyata wasu