743 B
743 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya yi magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Za a ba da 'ya'yanku maza da mata ga wasu mutane
AT: "Zan ba da 'ya'yanku maza da mata ga wasu mutane" ko "Maƙiyan ku za su kwace 'ya'yanku maza da mata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
idanunku za su neme su dukkan rana, amma za su gaji da nemansu
A nan "idanunku" na nufin dukkan mutumin. AT: "za ku gaji sa'ad da ku na gadinsu ku na kuma jiran ganinsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
Hannuwanku za su rasa ƙarfi
A nan "ƙarfi a hannunku" na nufin ƙarfi. AT: "Za ku rasa ƙarfin yin wani abu game da ita" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)