ha_tn/deu/28/30.md

624 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Za a yanka san nomanku a idanunku

AT: "Zan ku gani sa'ad da wani na yanka sanku"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za a karɓe jakinku ƙarfi da yaji a gabanku kuma ba za a mayar maku ba

AT: "wani zai kwace jakinku kuma ba zai mayar ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Za a ba da tumakinku ga maƙiyanku

AT: "Za ba da tumakinku ga maƙiyanku" ko "Zan bar maƙiyanku su kwace tumakinku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)