792 B
792 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya yi magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
maruran Masar
"cutar fata wanda na la'anta Masarawan"
maruran, gyambuna, ƙusumbi, da ƙaiƙayi
Waɗannan cututuka dabam dabam ne na fata.
wanda ba za ku iya warke ba
AT: "wanda babu wanda zai iya warkad da ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Za ku yi ta lalubawa da tsakar rana kamar yadda makaho yake yi a duhu
"Za ku zama kamar makafen da suke lalubawa a duhu ko da rana." Isra'ilawan za su sami mawuyancin loƙaci ko a loƙacin da kowa na jin dadi rayuwa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
kullum za ayi ta zalumtarku ana maku ƙwace
"kullum mutane masu ƙarfi za su ta zalumtarku su kuma yi maku ƙwace"