ha_tn/deu/28/25.md

893 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Yahweh zai sa a buge ku a gaban maƙiyanku

AT: "Yahweh zai sa maƙiyanku su buga ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a buge ku a gaban

Fasara kamar yadda yake a 28:7.

ku guje daga gabansu ta hanyoyi bakwai

Wannan na nufin cewa Isra'ilawan za su ji tsoro da gigitawa su kuma gudu daga maƙiyansu. Dubi irin wannan kalmomin a 28:7. AT: "za ku guje a hanyoyi bakwai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

hanyoyi bakwai

Wannan ƙarin magana ne. AT: "a yawan hanyoyi dabam dabam" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Za a yi ta korar ku gaba da baya cikin dukkan mulkokin

AT: "Mutanen wasu al'umman za su kore ku daga wannan al'umma zuwa wacan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)