ha_tn/deu/28/22.md

631 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

cututuka masu yaɗuwa, zazzaɓi, da marurai

"cututuka masu yaɗuwa da zazzaɓi za su sa ku rauni." Waɗannan dukka na nufin cututuka da ke sa mutane rauni su kuma mutu.

da fãri

"da rashin ruwan sama"

rima

abin da ke girma a amfanin gona, da na kuma sa su su ruba

Waɗannan za su bi ku

Musa ya yi maganar mumunan abubuwan da za su faru da Isra'ilawan kamar su mutani ne ko dabbobi ne da za su bi Isra'ilawan. AT: "Za su ba ku azaba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)