ha_tn/deu/28/20.md

518 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

la'anu, ruɗewa, da kwaɓa

"masifa, tsoro, da takaici"

a duk abin da kun sa hunnunku

Wannan ƙarin magana ne. AT: "a koman da ku na yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

har sai kun hallaka

AT: "sai makiyanku sun hallaka ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kun yashe ni

A nan "ni" na nufin Yahweh.

ta manne maku

"kasance akanku"