812 B
812 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Muhimmin Bayani:
Waɗannan jimlolin sun bayyana a sura da suka wuce. Dubi yadda kun fasara yawancin waɗannan kalmomin a 28:3 da 28:5.
La'anannu za ku
AT: "Yahweh zai la'antaku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
cikin birni ... a jeji
Wannan na nufin cewa Yahweh zai albarkacesu a koina. Fasara wannan kamar yadda yake a 28:3. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)
kwandonku da kuma makwabar wainarku
Isra'ilawan su na amfani da kwandu a ɗaukan hatsi. "abin ƙwabar waina" tasa ne da ake amfani a kwaɓan hatsi a yi gurasa. AT: "duk abincin da kun noma da duk abincin da kuke ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)