ha_tn/deu/28/11.md

732 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

a 'ya'yan jikinku, a 'ya'yan shanakanku, a amfanin ƙasanku

Wannan ƙarin magana ne. Kalmomi irin waɗannan sun bayyana a 28:3. AT: "da 'ya'ya, dabbobi da amfanin gona." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

rumbunsa na sammai

Musa na maganan hadarin da ruwa ke zuwa kamar gini ne da ake ajiyar ruwan. AT: "hadari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a loƙacin da ta dace

"a loƙacin da amfanin na bukatar sa"

dukkan aikin hannuwanku

Kalmar "hannu" magana ne na dukkan mutum. AT: "dukka aikin da ku ke yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)