ha_tn/deu/28/09.md

679 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Yahweh zai kafa ku a matsayin mutanen da an keɓe dominsa

An yi maganar yadda Yahweh ya zaɓe mutanen Isra'ila don su zama nasa a hanyanr da ta dace kamar Yahweh ya sa su a wuri dabam da wurin da dukka al'ummai suke. AT: "Yahweh zai sa ku zama tsarkakun mutane da sun zama na shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ana kiranku da sunan Yahweh

A nan "kira da sunan Yahweh" na nufin na shi. AT: "Yahweh ya kira ku na shi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])