ha_tn/deu/28/07.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

sa maƙiyanku da suka tashi gãba da ku a buge su a gaban ku

AT: "sa ku ci nasara da sojojin da su na harin ku"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

amma za su gudu daga gaban ku ta hanyoyi bakwai

" amma za su gudu daga gaban ku ta hanyoyi bakwai"

hanyoyi bakwai

Wannan ƙarin magana ne. Anahin lambar na iya zama fiye ko kasa da bakwai. AT: "a hanyoyi dayawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Yahweh zai umarta albarka ta zo bisanku a cikin rumbunanku

Musa ya kwatanta albarkun Isra'ilawan kaman Yahweh na umarta mutum ya kai masu hari ba da zato ba. AT: "Sa'ad da Yahweh ya albarkace ku, za ku yi mamaki da yawan hatsin da kuke da shi a rumbunanku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

cikin dukkan abin da kuka sa hannunku

Wannan ƙarin magana ne. AT: "a koman da ku ke yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)