ha_tn/deu/28/05.md

678 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Za ku zama da albarka

AT: "Yahweh zai albarkace ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Kwandunanku da a kwaɓar wainarku

Isra'ilawan su na amfani da kwandu a ɗaukan hatsi. "abin ƙwabar waina" tasa ne da ake amfani a kwaɓan hatsi a yi gurasa. AT: "duk abincin da kun noma da duk abincin da kuke ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Sa'ad da za ku shiga ... sa'ad da za ku fita da albarka

Wannan na nufin duk ayukan da suke yi a duk inda sun je. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)