ha_tn/deu/28/03.md

975 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Za ku zama da albarka

AT: "Yahweh zai albarkace ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a garin ... a jeji

Wannan na nufin cewa Yahweh zai albarkace su a ko ina. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

Ya'yanku za su zama da albarka, ƙasarku zata zama da albarka wajen ba da amfani, da'ya'yan dabbobinku

Wannan ƙarin magana na "Ya'yanku, amfaninku, da dukka dabbobinku" na nufin dukka abubuwan da Isra'ilawan sun daraja. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-merism]])

'ya'yan dabbobinku, shanunku za su yi yabanya, haka ma 'ya'yan tumakinku

Wannan wata hanya ne na faɗa cewa Yahweh zai sa dabbobin Isra'ilawan su yi yawa su kuma yi ƙarfi. AT: "dukka dabbobinku tare da shanunkan da tumakan garkin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)