ha_tn/deu/28/01.md

914 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

muryar Yahweh Allahnku

A nan "muryar Yahweh Allahnku" na nufin abin da ya ce. AT: "ga abin da Yahweh Allahnku na ce"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

domin ku kiyaye

"ku kuma yi biyayya"

fifita ku

Musa ya yi maganan kasancewa da daraja ko girma kamar na da tudu, akan dutse. AT: "daraja ku sosai" ko "girmama ku fiye da" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Dukkan waɗannan albarku za su zo bisanku har ma suyi amabaliya

Musa ya kwatanta albarkun kaman mutum da zai kai masu hari ko ya bi ya kama su. AT: "Yahweh zai albarkace ku kamar haka, a hanyoyin da za su ba ku mamaki, kuma zai zama kaman ba za ku iya gudun albarkansa ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])