ha_tn/deu/27/20.md

703 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da gayawa Lebiyawan da mutanen abin da ya kamata su faɗa.

Bari mutumin ya zama la'ananne

AT: "Dubi yadda kun fasara wannan a 27:16. AT: "Bari Yahweh ya la'anta mutumin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

matar mahaifinsa

Wannan ba ya nufin mahaifiyar mutumin, amma wata matar mahaifinsa.

ya karɓe hakin mahaifinsa

Idan mutum ya aure mata, shi ne kadai ke da izinin kwana da ita. AT: "ya karɓe hakin mahaifinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wanda ya kwana da kowacce irin dabba

AT: "wanda ya kwana da kowacce irin dabba kamar yadda mutum na kwana da mace" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)