ha_tn/deu/27/15.md

418 B

Bari mutumin ya zama la'ananne ... kafa shi a asirce

Wannan ne maganan da Lawiyawan za su faɗa wa duka mutanen Isra'ila. AT: "Bari Yahweh ya la'anta mutumin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

aikin hannun gwanin masassaƙi

Wannan ƙarin magana ne. AT: "wani abin da mutum ya yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

gwanin masassaƙi

mutumin da ya iya yin abubuwa da ƙyau