420 B
420 B
Muhimmin Bayani:
Musa na magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
yi biyayya da muryar Yahweh Allahnku
A nan "muryar Yahweh"na nufin abin da ya faɗa. AT: "yi biyayya da abin da Yahweh Allahnku ya faɗa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
nake umartan ku
Musa ya na umartawa. Lebiyawan su na wurin tare da Musa, amma shi kadai ne na magana.