365 B
365 B
Muhimmin Bayani:
Musa na magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
duwatsun da ba sassaƙa ba
duwatsun da babu wanda ya ya sassaƙa da alatu na ƙarfe
rubuta a kan duwatsun
Wannan na nufin duwatsun da an kafa a Dutsen Ibal an kuma rufe da farar ƙasa. Dubi yadda kun fasara wannan a cikin 27: 1 da 27:4