ha_tn/deu/27/04.md

712 B

Muhimmin Bayani:

Musa na magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

kun wuce ... kafa ... ina umartanku

Musa na magana da Isra'ilawan kaman taro ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

ku shafe su da farar ƙasa

"baza farar kasa akansu" ko "yi su don ku iya rubutu a kansu" Fasara wannan kaman yadda yake a cikin 27:1.

Dutsen Ibal

Wannan dutse ne ke kusa da Shekem. Dubi yadda kun fasara a 11:29.

kada ku yi amfani da alatu na ƙarfe ku sassaƙa duwatsun

Wannan na nufin kurfi da zai sa duwatsun laushi, don su zama daidai. AT: "ba za ku shirya duwatsun bagadin da alatun karfe ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)