ha_tn/deu/27/01.md

873 B

Muhimmin Bayani:

Musa na magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

umarciku ... za ku wuce

Musa na magana da Isra'ilawan kaman taro ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

na umarce ku

A nan "Na" na nufin Musa. Dattawan su na tare da Masu, amma shi ne kadai ke magana.

ku shafe su da farar ƙasa

Farar ƙasan hadi ne na tsami, kasa da kuma ruwan da ake baza a wani abu. Ya na bushewa, ya kuma yi arfi, sa wuri laushi don mutum ya iya rubutu. AT: "baza farar kasa akansu" ko "yi su don ku iya rubutu a kansu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ƙasa mai zuba da madara da zuma

Wannan karin magana ne. Dubi yadda an fasara wannan a cikin 6:3. AT: "ƙasa ne mai zuba da madara dayawa da zuma" ko "ƙasa mai kyau ma dabbobi da noma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)