ha_tn/deu/26/18.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa na magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

mutane ne waɗanda mallaƙarsa ce

"mutanen da sun zama nasa"

zai fifita ku sama

Wannan ƙarin magana ne. AT: "zai sa ku zama da daraja fiye da" ko "zai ɗaukaka ku fiye da" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

zai fifita ku sama da dukkan sauran al'umman da ya yi, za ku kuma sami yabo, da suna, da daraja

AT: 1) "zai sa ku ku fi duk wani al'umma da ya kafa, kuma zai sa ku ku yaɓe shi ku kuma girmama shi" (UDB) ko 2 "zai sa mutane su yaɓe ku fiye da yadda suke yaɓon kowane al'umman da ya yi; mutane za su ce wai kun fi sauran al'umman, kuma za su girmamaku."

Za ku zama mutanen da aka keɓe su ga Yahweh Allahnku

An yi maganar zaɓen mutanen Isra'ila da Yahweh ya yi don su zama na shi a hanya mai ƙyau kaman Yahweh ya keɓe su daga dukka sauran al'umma. AT: "Yahweh Allahnku zai keɓe ku daga sauran al'ummai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])