ha_tn/deu/26/16.md

842 B

Muhimmin Bayani:

Musa na magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

da dukkan zuciyarku da kuma dukkan ranku

Ƙarin maganar "da dukkan ... zuciya" na nufin "gaba ɗaya." Su na da ma'ana iri ɗaya. AT: "da dukkan ranku" ko "da dukkan ƙarfinku." Fasara wannan a kamar yadda kun yi a 4:29. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

za ku kuma yi tafiya a tafarkunsa ku kuma kiyaye ka'idodinsa, da umarnansa da dokokinsa, cewa kuma za ku saurara muryarsa

Kalmomin "tafiya," kiyaye," da "saurara" na da ma'ana iri ɗaya. A nan "murya" na nufin abin da Allah ya ce. AT: "cewa za ku yi biyayya da koman da Yahweh ya umarta gabaɗaya" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])