ha_tn/deu/26/12.md

870 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ilawa kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

a shekara ta uku

Kowane shekaru uku, mutanen Israli su na ba da zakkansu wa tallakawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

maraya

Waɗannan 'ya'ya ne da iyayensu sun mutu kuma ba su da ɗangin da za su kulla da su.

gwauruwa

Wannan na nufin macen da mijinta ya mutu kuma ba ta da yaran da za su kulla da ita yanzun da ta tsufa.

ci a ƙofofin biranenku su kuma ƙoshi

A nan "ƙofofi" na nufin birane garuruka. AT: "don waɗanda suke cikin biranenku su iya samu abinci ɗayawa su ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Na fitar da

Waɗannan kalmomi wani maganan ne da ya kamata Isra'ilawan su ce.

ko kuma na manta da su

Wannan na nufin cewa ya yi biyayya da umarnen Allah.