ha_tn/deu/26/10.md

499 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da faɗa wa Isra'ilawa abin da ya kamata ya ce sa'ad da zai kawo nunan farinsa wa Yahweh. Ya yi masu magana kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

nunan fari

"'ya'yan nunan fari" ko "amfanin nunan fari"

Dole ka ajiye shi a

"Dole ku shirya kwaundon a kasa."

dole ka yi farinciki cikin dukkan abubuwa da Yahweh Allahnka ya yi maka

" dole ka yi murna da godiya domin dukkan ƙyauwawan abubuwan da Yahweh Allahnka ya maka"