866 B
866 B
Muhimmin Bayani:
Wannan ya cigaba da abin da ya kamata Ba-Isra'ilan zai ce sa'ad da ya kawo nunan farinsa wa Yahweh.
wulaƙanta mu sosai suka kuma tsananta mana
Waɗannan jimloli biyun a takaice na nufin abu ɗaya. Su na nanata cewa Masarawan sun yi tsanani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
sun yi mana
A nan "mu" na nufin mutanen Isra'ila da sun yi zama a Masar. Mai maganan ya hada da kansa kamar ɗaya daga cikin mutanen ko ya yi zama a Masar ko bai yi ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)
ya ji muryarmu
A nan "murya" na nufin dukkan mutum da kukansa ku addu'o'i. AT: "ya ji muryarmu" ko "ya ji addu'o'inmu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
azabarmu da wahallarmu, da zalumtarmu
"wai Masarawan su na azabantar da mu, mu na yin ayuka masu wahalla, da kuma wai Masarawan su na zalumtarmu"