ha_tn/deu/26/05.md

761 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila kaman su mutum daya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Kakana mayawacin Ba'aramiye ne

Wannan ne farkon maganan da dan Isra'ila zai yi sa'ad da ya na kawo kwaundonsa.

mayawacin Ba'aramiye

Wannan na nufin Yakub, wanda shi ne kakan dukka Isra'ilawa. Ya yi zama na shekaru dayawa a Aram-Nairam, yankin da ke Siria.

ya kuma zauna a wurin

"ya kuma yi sauran rayuwansa a wurin"

A can ya zama

Kalmar "ya" magana ne na "zuriyar Yakub." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

babba da girma

Waddannan kalmomin a takaice na nufin abu ɗaya. Su na nanata cewa Isra'ila ya zama babba da kuma al'umma mai ƙarfi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)