ha_tn/deu/26/01.md

296 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila kaman su mutum daya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

wasu nunan fari na dukkan girbin

"wasu nunan fari na girbin" ko "wasu amfanin fari na dukkan girbin." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)