ha_tn/deu/24/21.md

548 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi magana da Isra'ilawa kaman su mutum ɗaya ne, don haka, kalmomin "ku" jam'i ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

zai zama na baƙo, na marayu, da na gwauruwa

"'ya'yan da ba ku ɗauka ba zai zama na bao, marayu, kuma gwauruwan za ta dauka"

wa baƙo, na marayu, da na gwauruwa

Wannan na nufin taron mutuane. AT: "wa baƙo, wa marayu, ko na gwauruwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun)

Ku tuna

Wannan arin magana ne. AT: "Tuna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)