ha_tn/deu/24/14.md

1.3 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi magana da Isra'ilawa kaman su mutum ɗaya ne, don haka, kalmomin "ku" jam'i ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Ba za ka zalumci bawanka ɗan ƙwadago

"Kada ka yi wa bawanka ɗan ƙwadago mugunta"

bawa ɗan ƙwadago

mutumin da a na biyansa kullum don aikinsa

matalauci da mabukaci

Waɗannan kalmomin na da ma'ana iri ɗaya kuma na nanata cewa wannan ne mutumin da ba zai iya taimakon kansa ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

cikin ƙofofin biranenku

A nan "ƙofofin biranen" na nufin garuruka ko birane. AT: "a ɗaya daga cikin biranenku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Dole kowacce rana ka bashi albashinsa

"Dole ka ba mutumin ƙudin ladan aikin da ya samu ko wane rana"

kada rana ta faɗi baka cika wa'adin nan ba

Wannan ƙarin magana ne. Isra'ilawa na ganin farwar sabon ranan a loaƙcin da rana ta faɗi. AT: "ka biya mutumin a ranar da ya yi aikin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

domin matalauci ne zuciyarsa tana kan hakinsa

AT: "domin matalauci ne kuma ya sa zuciyarsa a kan hakinsa don ya saya abincinsa don gaba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kada ya kai kuka gãba da kai ga Yahweh

"kada ya kira Yaweh, ya ce mashi ya hukunta ka"