ha_tn/deu/24/12.md

976 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi magana da Isra'ilawa kaman su mutum ɗaya ne, don haka, kalmomin "ku" jam'i ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

kada jinginarsa ta ƙwana a hannunka

"kada ka ajiye rigansa ya ƙwana"

jinginarsa

Wannan magana ne na "abin da ya yi alkawari cewa zai ba ka idan bai biya racen ba" Fasara kamar yadda kun yi a 24:10. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mayar masa da jinginarsa

"mayar masa da abin da ya ba ka, don ya nuna cewa zai biya rancen"

domin ya yi barci cikin mayafinsa ya kuma sa maka albarka

Ana iya sa wannan maganan a bayyane. AT: "domin ya sami mayafinsa don ya rufe kansa, zai kuma goɗe maka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

mayafi

Mayafi ko tufafin da ke sa mutum yi ji dumi da dare. Mai yiwuwa wannan ne "jingina" da Musa na magana akai a cikin 24:10

zai zama adalci dominka a gaban Yahweh Allahnka

"Yaweh Allahnku zai amince da yadda kun yi da wannan magana"