ha_tn/deu/24/10.md

491 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi magana da Isra'ilawa kaman su mutum ɗaya ne, don haka, kalmomin "ku" jam'i ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Sa'ad da ka ranta wa makwabcinka wani irin abu

Sa'ad da ka ranta wa makwabcinka wani abu"

diba jinginarsa

"ɗauko jinginarsa"

jinginarsa

Wannan magana ne na "abin da ya yi alkawarin cewa zai ba ku idan be biya rancen ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

za ku saya a waje

"Ku jira a wajen a gidansa"