ha_tn/deu/24/08.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

Ku kula ... ku aikata ... Ku tuna da abin da Yahweh Allahnku

Musa ya yi magana da Isra'ilawan kamar su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Ku kula game da annobar kuturta

"Ku yi hankali idan kun sha wahala daga kuturta" ko "ku yi hankali idan ku na da kuturta"

kowace ka'ida da aka ba ku, wanda firistoci, da Lebiyawa, suka koya maku

AT: "dukka ka'idodin da na baku kuma da firistoci, wanda suke Lebiyawa, ke koya maku"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

koya maku ... za ku yi ... kuke fitowa

Musa na magana da Isra'ilawa kamar taro ne, don haka, duk misalan kalmar "ku" jam'i ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

kamar yadda na umarce su, haka za ku yi

"dole ku tabatar cewa kun yi abin da na umarce su"

umarce su

Kalmar "su" na nufin firistoci,su Lebiyawa.

ku tuna

Wannan ƙarin magana ne. AT: "Tuna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

sa'ad da kuke fitowa daga Masar

"a loƙacin da ku ke barin Masar"