858 B
858 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da magana da Isra'ilawa kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Idan an kama mutum ya saci
Wannan ƙarin magana ne na "Idan mutum ya sace." AT: "Idan kun sami mutum na sata" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
sace
yin amfani da ƙarfi don a ɗauki mutum mara laifi daga gidansa a kuma ɗaure shi
wani ɗan'uwansa daga cikin mutanen Isra'ila
"wani ɗan'uwansa ɗan Isra'ila
dole wannan ɓarawon ya mutu
"sai wasu Isra'ilawan su ƙashe ɓarawon, a matsayin hukuncin don abin da ya yi"
za ku kawar da mugunta daga tsakaninku
AT: "kuma dole ku kawar da mugunta daga cikin Isra'ilawa, mutumin da ya yi wannan muguntan" ko "dole ku ƙashe wannan mugun mutum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)