380 B
380 B
dutsen niƙa
Karfen niƙa da ake niƙa gari a sakanin duwatsu biyu.
ɗan dutsen niƙa
saman dutsen niƙa
domin wannan zai zama karɓar ran mutum a jingina
Kalamar "rai" magana ne na abin da mutum ke bukata ya bar kansa da rai. AT: "domin za a ɗauka daga mutumin, abin da mutumin ke bukata don yin abinci wa iyalinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)