ha_tn/deu/21/22.md

897 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Idan mutum ya yi laifin da ya isa mutuwa

"idan mutum ya yi abu mai muni sosai da ya kai na hukunta shi ta kashe shi"

a kashe shi

AT: "ku kashe shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ku rataye shi a kan itace

AT: 1) "kuma bayan ya mutu, sai ku rataye shi a kan itace" ko 2) "kuma za ku kashe shi ta rataye shi akan itace"

binne shi a ranar-ranar

binnne a ranar da kun kashe shi"

gama duk wanda aka rataye shi la'ananne ne ga Allah

At: 1) "domin Allah ya la'anta duk wanda mutane sun rataye a kan itace" ko 2) "mutane na rataye waɗanda Allah ya la'anta a kan itace." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kada ya ƙazantar da ƙasar

ta wurin barin wani abin da Allah ya la'anta a rayae a kan itace