444 B
444 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.
wanda ba zai ji murya mahaifinsa ko muryar mahaifiyarsa ba
A nan "murya" ƙarin magana ne na abin da mutum ya ce. AT: "wanda ba zai yi biyayya da abin da mahaifinsa ko mahaifiyarsa sun ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
hore shi
"sun hukunta don mumunan ayukansa" su na horad da kuma umurta shi"
kama shi, su kawo shi
"dole a tilasa shi ya fita"