ha_tn/deu/21/15.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

kuma ana kaunar ɗaya an kuma ƙi ɗayan

AT: 1) "kuma mutumin na kuanar ɗaya daga cikin matanshi, ya na kuma ƙin ɗayan matan" ko 2) "kuma mutumin na ƙaunar mata ɗaya fiye da yadda ya na ƙaunar ɗayan matan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kuma dukkansu sun haifi 'ya'ya

"kuma dukka matan su na da 'ya'ya da shi"

idan bora ce ta haifi ɗan fari

AT: "idan ɗan farin na matar da mutumin ke ƙi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sai a ranar da mutumin

"sa'ad da mutumin"

mutumin ya sa 'ya'yansa su gaje mallakarsa

"mutumin zai ba wa 'ya'yansa gadon mallakarsa"

kada ya sa ɗan mowa ya zama kamar shi ne ɗan fari kafin ɗan borar wanda shi ne ɗan farin

"Ba zai yi wa ɗan matarso kaman shi ne ɗa na fari ba, a maimakon ɗan matar da an ƙi ta"

riɓi biyu

"da yawa sau biyu"

wannan ɗan shi ne mafarin ƙarfinsa

AT: "wannan ɗan ne mai nuna cewa mutumin zai iya zama mahaifin 'ya'ya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)