ha_tn/deu/21/13.md

1018 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila kaman ya na magana da mutum ɗaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

za ta cire tufafin da take sa

Za ta yi wannan bayan mutumin ya kawo ta gidansa kuma a loƙacin da ta aske gashinta, da kuma ƙumbanta na hannu da kafa kaman yadda an ambata a cikin 21:10. AT: "za ta cire tufafin mutanenta ta kuma sa tufafin Isra'ila" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

sa'ada aka ɗauke ta bauta

AT: "sa'ad da ya ɗauke ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

cikakken wata ɗaya

"wata gabaɗaya"

Amma idan ba ka farin cikin da ita

Za ku iya sa a bayyane cewa mutumin na ƙwana da matan. AT: "Amma idan ka ƙwana da ita sai ka gan cewa ba ka son ta a matsayin matarka kuma ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

sake ta ta tafi inda take so

"sake tata tafi duk inda take so ta tafi"

domin ka ƙasƙantar da ita

"domin ka kunyatar da ita ta wurin ƙwana da ita da kuma korinta"