ha_tn/deu/21/10.md

422 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila kaman ya na magana da mutum ɗaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

fita waje

"ku da kuke sojoji ku fita" (UDB)

ka na da sha'awarta

Yi amfani da jimlar da ta dace wa "ka na so ka kuana da ita."

ka na so ka ɗauke ta ta zama matarka

"so ka aure ta"

za ta aske kanta

"za ta aske gashin kanta"

yanke ƙumbanta

"yanke farcenta"