1.1 KiB
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da gaya wa shugabanin abin da za su ce sa'ad da sun wanke hannunsu akan karsanar. Yi masu magana kaman ya na magana da mutum ɗaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
wadda ka fansa
An yi magana yadda Yahweh ya ceci mutanen Isra'ila daga bauta a Masar kaman Yahweh ya biya kuɗi don ya fanshe mutanen daga bauta.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
kuma kada ka sa alhakin jinin marar laifin nan a tsakiyar mutanen ka Isra'ila
AT: "kuma kada yi mutanenka Isra'ila kaman su na da lahakin kashen mutum mai mara laifi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
Sai za a gafarta musu alhakin zub da jinin
AT: "Sa'an nan Yahweh zai gafarta wa mutanen Isra'ila don mutuwar mutum mai mara laifi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
za ku kawar da alhakin jinin marar laifi daga cikinku
"ba za ku sake zama da alhakin kashen mutum mai mara laifi ba"
abin da ke daidai a idanun Yahweh
Kalmomin "a idanun Yahweh" ƙarin magana ne na "abin da Yahweh na tunani daidai ne." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)