ha_tn/deu/21/06.md

767 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

karsanar da aka karya wuyanta

AT: "karsanar wanda firistoci sun karya wuyanta"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kuma ɗole su amsa zancen

"kuma ɗole su shaida wa Yahweh game da wannan"

Hannun mu ba ta zub da wannan jinin ba

A nan "hannu" ƙarin magana ne na dukkan mutum kuma "zub da wannan jinin" ƙarin magana ne na kashe mutum mai mara laifi. AT: "Ba mu kashe wannan mutum mai mara laifi ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

ko idanunmu sun gani

A nan "idannu" na nufin dukkan mutum. AT: "kuma ba mu gan wanin da ya kashe wannan mutum ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)