ha_tn/deu/21/05.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

dole ya zo kusa

"dole ya zo kwarin"

gama su ne Yahweh Allahnku ya zaɓa su yi masa aiki

"domin firistocin ne wanda Yahweh Allahnku ya zaɓe su su yi masa aiki"

Yahweh Allahnku

Musa ya yi magana da Isra'ilawa kaman ya na magana da mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

don su sa wa mutanen albarka

"don su sa wa mutanen Isra'ila albarka"

a cikin sunan Yahweh

A nan "a cikin sunan" na nufin Yahweh ko ikonsa. AT: "kaman wanin da yake ce da kuma aikata abin da Yahweh da kansa zai faɗa ya kuma aikata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

saurare muryarsu

"saurara abin da firistocin za su ce"

gama maganarsu ne zai zama hukuncin

A nan "maganarsu" na nufin abin da firistoci sun faɗa. AT: "saboda duk abin da firistocin sun ce, shi zai zama shawaran" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a kowane gardama da cin mutunci

"duk loƙacin da mutane su na cikin kotun shariya don ba su yarda da junansu ba ko kuma wani ya yi wani rauni"